Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu Matan Musulmai da suka hadu suke rokon Allah ya basu mazan aure sun dauki Hankula

Wannan wasu matan Musulmai ne da suka hadu a waje daya suke rokon Allah ya basu mazan aure.

Bidiyon nasu ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Kungiyar Tsaffin Sojojin Najeriya sun yi kira ga shugaba Tinubu ya sauke Wike daga mukamin Minista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *