Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya ga Katoton Kifi(Whale) a wani ruwa yake mamakin dama akwai irin wadannan kifayen a Najeriya?

Wannan wani dan Najeriya ne da ya ga katoton Kifi(Whale) a wani ruwa yake ta mamaki.

Yace bai sani ba dama ashe akwai irin wannan katon Kifin a Najeriya?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Burna Boy da Shakira suka Rungume juna bayan kammala waka a wajan buge gasar World Cup

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *