Saturday, August 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda mutane ke rububin dibar na bati bayan da Motar dakon man fetur ta fadi

Motar Dakon Man Fetur ta fadi a jihar Delta inda aka ga mutane nata rububin zuwa su debi na bati.

Idan haka ta faru a wasu lokutan akan samu tashin gobara wanda hakan kan kai ga asarar rayuka da dukiyoyi.

Karanta Wannan  Wannan wulakanci ne: Kalli Bidiyon yanda wani ya daina saurarin shugaba Tinubu a wajan Taron BRICS da ake yi a kasar Brazil yayin da yake jawabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *