Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yar Takarar Gwamna ta jam’iyyar AAC ke jaraba saboda an ce ta biya Naira Miliyan 150 kudin harajin saka fastar yakin neman zabenta

Wannan ‘yar takarar Gwamna ce a karkashin jam’iyyar AAC a jihar Abia.

An ce ta biya kudin harajin saka fastar yakin neman zabenta na naira Miliyan 150.

Saidai ta je gaban Hukumar kula da tallace-tallace ta jihar tana ta musu masifa tana cewa ina taga Naira Miliyan 150?

Tace zata yi yakin neman zaben ta babu fasta.

Karanta Wannan  Kungiyar Malaman Jami'a ta ASUU ta sanar da janye yajin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *