Saturday, August 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Saurayi ya dauki Budurwarsa suka je gidan cin abinci amma ya tsere ya barta bai biya ba gashi bata da ko sisi

Wannan Bidiyon yanda Saurayi ya dauki Budurwarsa ne suka je gidan cin abinci amma ya tsere ya barta bai biya kudin abincin da suka ci ba.

Gashi ita kuma bata da ko sisi.

Ta yi yunkurin tserewa amma masu gidan abincin suka riketa.

Karanta Wannan  Yarinya ta yi Goshi: Yadda Ƴar Makaranta Da Aka Kòra Ta Shigo Gari. Ta Samu IPhone 16, Taje Umara, Yanzu Kuma Ga Sabuwar Mota GLK. Allah Ya Sanya Alkhairi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *