Friday, July 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu ‘yan Arewa ke rayuwa a Lagos da ya dauki hankula

An ga Bidiyon wasu ‘yan Arewa dake Rayuwa a Lagos a wani yanayi mara kyau.

An ga gidan nasu ruwa yayi ambaliya a cikinsa, sai sun dage rigunansu suke iya tafiya a ciki.

Da yawa sun bayyana rashin jin dadin hakan.

Karanta Wannan  'Yan kasuwar man fetur sun yi gargadin Dagote zai kawo rudani a kasuwar man fetur idan ya kaddamar da aniyarsa ta fara jigilar man fetur dinsa zuwa gidajen mai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *