Friday, July 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Shima Adam A. Zango yayi magana bayan rahoton sakin matarsa Maimuna ya bayyana

A yaune dai Rahotanni suka watsu cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya saki matarsa Maimuna shekara daya bayan aurenta.

Hakan ya zowa mutane da mamaki musamman ganin cewa dama a baya ana zargin Adam A. Zango da auri saki.

Maimuna dai ta fito ta tabbatar da cewa, Adam A. Zango ya saketa inda tace kadararta kenan.

A yanzu kuma kafar AGG Media ta wallafa wata Hira da ta yi da Adam A. Zango amma bai yi magana akan maganar sakin auren nasa ba.

@agg_multimedia_services

Ba’a bari a hukuta mutun idan yayi maka balancing a Arewa, inji Jarumi Adam A Zango

♬ original sound – AGG Multimedia Services

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni ban cewa Komi Gombe Mazynachiya ba>>Inji Malamin da yacewa Momi Gombe Fasika bayan da Khadija MaiNumfashi tace zata kaishi Kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *