Friday, July 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya yi tsalle ya dira kasa daga kan Dandamali

Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi tsalle ya sauka a kasa daga kan wani Dandamali.

An ga jami’an tsaron sa sun kamashi inda ya sauka a hankali.

Karanta Wannan  Idan baka hada kai da shugaban kasa Tinubu ba, Jihar Zamfara zata tafka Asara>>Sanata Orji Kalu ya gayawa Gwamna Lawal Dare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *