Sunday, August 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Halacci Iya Halacci Gwamna Abba Kabir na shan Yabo saboda zuwa kan gawar Kosan Waka

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na shan Yabo saboda zuwa kan gawar mawakinsa Kosan Waka da ya rigamu gidan gaskiya.

Da yawa sun ce Gwamnan ya nuna halacci.

@yasir.sani.dikko

INNALILLAHI WA’INNAH ILLAIHI RAJI’UN😭 Allah Yajikan Kosan Waka Duk Adawarka Da Abba Kasan Shi Mutumin Kirki Ne🙏🏿

♬ original sound – Yasir Sani Dikko

A baya ma dai sai da gwamna Abba Kabir Yusuf ya je har Asibiti ya duba Kosan Waka.

Karanta Wannan  Kuma Dai:Farashin danyen man fetur da Najeriya ke fitarwa zuwa kasar waje ya tashi inda hakan ke barazana ga kudin shigar Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *