Wednesday, August 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Peller ya nuna Makudan kudaden da ya samu wajan Bikin aurensa

Bayan shagalin Bikinsu shi da Jarvis da aka yi jiya, Peller ya nuna yawan kudin da ya samu a wajan Bikin.

Ya nuna Bidiyon wasu suna kirga kudin a ya samu.

Shahararrun mutane daga ciki da wajan Najeriya ne suka halarci wajan bikin.

Karanta Wannan  An daure likitan Najeriya a gidan yari saboda sumbatar mara lafiya har sau biyu ba tare da son ranta ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *