Monday, August 3
Shadow

Aslam Aliyu ta kusa da Atiku Abubakar data bar ADC ta koma APC ta gana da shugaba Tinubu

Aslam Aliyu wadda sananniyar ta kusa da Atiku Abubakar ce amma ta sanar da ficewa daga ADC ta koma APC a yanzu ta gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Aslam Aliyu wadda ‘yar Jihar Zamfara ce ta mika hannu suka gaisa da shugaba Tinubu a yayin ziyarar data kai masa.

Bayan fitarta daga ADC, Aslam da yaran Atiku sun yi ta musayar kalamai a tsakaninsu wanda har tace zatawa Atikun Tonon Silili.

Karanta Wannan  Kalli Yanda aka bi Duk Zamfara aka lalata duk wata fasta ta shugaba Tinubu, Jam'iyyar APC tace abin ya isheta haka

Saidai bata yi ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *