Monday, August 3
Shadow

Zarmalulun Adam A. Zango karamace>>Inji Wannan matashiyar

Wata matashiya ta fito ta bayyana cewa, Zarmalulun Adam A. Zango Karamace shiyasa ma aurensa yake yawan mutuwa.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok wanda hakan ya dauki hankula.

Saidai masana da masu sharhi sun bayyana cewa wannan bata sunane Kuma Adamu ka iya daukar matakin shari’a akanta.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Bidiyo Tsageran dan Tiktok dinnan, Y America yayi zyna da daya daga cikin 'yan matansa a Tiktok live

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *