Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: An kama wannan sojan saboda rokon kudi a kafafen sadarwa

Wannan wani soja ne da aka kama saboda zargin rokon kudi a kafafen sadarwa.

Sojan dai ya roki wani me suna King Pedro kudi ne a Tiktok inda shi kuma yayi recording ya nunawa Duniya.

Dalili kenan da hukumomin sojin suka kamashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wasannan na Mari da ake ganin Turawa na yi ya shigo Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *