Wednesday, August 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata babbar Kunama ta bayyana akan wata gawar mata data rasu>>Malama Juwairiyya ta bada labari

Malama Juwairiyya ta bayar da labarin yanda wata mata ta rasu amma kowa ya kasa zuwa kan gawar matar.

Tace matar an ga wata katuwar Kunama ta hau kan gawartane shiyasa kowa ya koma gefe duk wanda ya je kusa da gawar sai kunamar ta yi kamar zata harbeshi.

Tace da kyar aka samu akawa matar wankan gawa aka kaita aka binne.

Tace babban laifin matar shine tana zyna da aurenta.

Karanta Wannan  Ba ma so a miƙa Hamdiyya ga jami'an ƴansanda - Amnesty

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *