Wednesday, August 5
Shadow

WAEC sun fitar da sakamakon zaben jarabawar 2026

Hukumar Shirya jarabawar WAEC sun fitar da sakamakon jarabawar shekarar 2026 da aka yi a yau Laraba

Dalibai 1,200,514 ne suka yi nasarar cin 5 Credit ciki hadda Maths Da English.

Shugaban Hukumar Reshen jihar Lagos, Dr. Amos Josiah Dangut, ne ya bayyana hakan inda yace kaso 61.54% na dalibanne suka yi nasarar cin 5 credit Hadda maths da English.

Dan duba sakamakon sai a shiga shafin WAEC din na http://www.waecdirect.org/

Karanta Wannan  HOTUNA: Yau Kenan A Garin Pataskum Ta Jihar Yobe A Ya Yin Da Suke Munarnar Kamawar Watan Maulidin Manzòɲ Allàh S.A.W

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *