Wannan wata Mahaifiya ce data kaiwa dan ta Akuya har makaranta a ranar da ya kammala karatun jami’a.
Dalibai abokansa sun fito suna ta daukarsu Bidiyon inda dan ya fito ya rungume Mahaifiyarsa.