Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: An saka wakar Garzali Miko a wajan Bikin Peller da Jarvis

A yayin da suke ci gaba da shagalin Bikinsu, Peller da Jarvis shahararrun ‘yan Tiktok na kudancin Najeriya sun dauki hankula.

A wajan daya daga cikin bukukuwan nasu an ji an saka wakar mawakin Najeriya, Garzali Miko.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta masa murna.

Garzalin da kansa ya wallafa Bidiyon wakar tasa da aka saka a wajan Bikin inda yake nuna godiya.

Wasu dai na cewa da Alama Garzali ya hakura ma da waka amma a yanzu gashi ya fara samun daukaka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda hanya ta hada Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da Gwamna me ci, Abba Kabir Yusuf

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *