Monday, August 10
Shadow

Malam Ya jawo cece-kuce bayan da yace Iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) suna wuta

Wannan malamin ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta bayan da ya yi karatun cewa, Iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) suna wuta.

Yace ‘yan Bidi’a basa son a fadi wannan magana amma haka take.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Hadiza Gabon ta yi sabon post da ya dauki hankula sosai bayan da matar Saleem Goje ta zarge ta da cewa suna soyayya da mijinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *