Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Kwallon da Kylian Mbappe yaci a wajan atisaye bayan da ya koma wajan Atisaye na Real Madrid

Kylian ya ci kayatacciyar Kwallo a wajan Atisaye da ya koma.

Mbappe ya koma wajan Atisaye na kungiyar Real Madrid inda aka ganshi yana wasa da sauran ‘yan Kwallon Kungiyar.

Karanta Wannan  Ministan Tsaro, Badaru Ya Wakilci Tinubu A Taron Nazari Kan Kundin Tsarin Mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *