Tuesday, August 18
Shadow

Dan Kwallo Jamal Musiala ya yanke jiki ana tsaka da wasa

Dan kwallon Bayern Munich, Jamal Musiala ya yanke jiki ya fadi ana tsaka da wasa da RB Leipzig.

Sauran ‘yan wasa sun kamashi inda likitoci suka bashi kulawa ta musamman.

Rahotanni sun ce bai ji rauni ba gajiya ce da tsananin zafi suka masa yawa.

Hakanan Rahoton yace zai huta na tsawon kwanaki biyu

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon gwanin Birgewa yanda dan kwallon kasar Morocco Igamane yayi murnar nasarar da suka samu akan Najeriya tare da mahaifiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *