Friday, November 6
Shadow

Kalli Hotunan: Bilkisu Abdullahi ta jawo cece-kuce

Tauraruwar fina-finan Hausa Bilkisu Abdullahi ta jawo cece-kuce bayan da ta saki wadannan hotunan a shafinta na Instagram.

Saboda cece-kucen da yayi yawa akan Hotunan, ta kulle comment dan a daina sukarta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ban yadda ba, Kyamarar BBCHausa ta mayar min da matata tsohuwa>>Inji Gfresh Al-amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *