Wednesday, August 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar aure tanawa mijinta Fifita yana tsaka da cin Abinci

Wannan wata matar aure ce data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ga tana wa mijinta fifita yana cin abinci.

Da yawa sun bayyana ta a matsayin ‘yar Aljannah.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dan Allah a bar kade-kade da sunan yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasalam) bashi da asali a addini>>Inji Sheikh Maqari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *