
Lionel Messi ya tsokani wani dan wasa amma ba’a masa komai ba.
An ga yanda Messin ya fara nuna dan wasan da hannu inda dan wasan ya wuce ya gyaleshi.
Amma a yayin da dan wasan ke wucewa, sai Messi ya talleshi a qeya.
Saidai ko katin gargadi ba’a baiwa Messi ba, kawai an rabasu fadanne.