Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe tawa Jamilu Gwamna Waka

Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe tawa Jamilu Gwamna Waka.

Momi Gombe ta wallafa wakar a shafinta na sada zumunta saidai ta kulle comment.

An ji tana yabon Jamilu Gwamna amma bata soki kowa ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Dubban mutane suka fito sallar Idi a kasar Rasha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *