Wannan dattijuwar na ta shan yabo da jinjina a kafafen sada zumunta saboda yanda ta je wajan taron jam’iyyar APC tace ko me zasu yi babu wanda zai zabesu.
An ga mutane nata jinjina mata inda ake ta yada Bidiyon ta a kafafen sada zumunta.