
Rikici ya barke tsakanin ‘yan Taurarin Tiktok, UK International da Mutuniyarsa, Hasat.
A wani Voice note dake ta yawo a kafafen sada zumunta, An ji yana Bugun kirjin cewa ya biya bukatarsa da ita amma tana karyatashi.
A baya dai Abokan Junane sosai inda har yake kiranta da tsohuwar Budurwarsa.
Wannan rikici ya sa ana ta tattauna maganar yanda kunya ta yi karanci a tsakanin hausawa.