‘Ya’yan Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun sun dauki hankula bayan da aka gansu suna waka akan kin Maulidi.
An ga malam zaune akan Kujera, ‘ya’yan nasa na zagaye dashi suna wakar.
Wakar ta jawo zazzafar Muhawara.