Saturday, September 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Kwankwaso ya samu tarba me kyau a jihar Rivers bayan Sallar Juma’a a yau

Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi Sallar Juma’a yau a Jihar Rivers.

Kuma daruruwan mutanene suka taru inda suka nuna murna da ganinsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Rawar fitsara da Baba Dan Audu yayi da 'yan matan fim data jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *