Saturday, September 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Martanin Masallacin Sultan Bello kan zargin da wani yawa Sheikh Ahmad Gumi ya rike masa mata

Hadimin Sheikh Dr. Ahmad Gumi, Malam Nasiru dan Agaji ya mayarwa da mutumin da yace zargi malam da rike masa mata.

Nasiru yace matar wannan mutumin itace da kanta ta je gidan malam neman taimako kan abinda mijinta yake mata.

Yace kuma sun kai magana kotu dan haka babu abinda zasu ce game da abinda ya faru.

Mutumin dai ya fito ya zargi cewa matarsa da ya auro daga kasar Morocco ta shafe watanni 11 a gidan Sheikh Dr. Ahmad Gumi inda ya zargesa da riketa.

Mutumin dai ya zargi cewa Sheikh Gumi bashi da wata alaka da matar sun hadune a wani shagon sayar da magani.

Karanta Wannan  Jahilci da sakarci ne yasa Gwamnonin Arewa suka bayar da hutun Azumin watan Ramadana, idan na zama shugaban kasa ba zan yadda da wannan ba>>Sowore
@abumaliktv007

Jawabin Mallam Nasiru Ayuba Muhammad Dan Agaji Game da Mijin Yar Morocco Wanda Yakeso Wa Mufti Sheikh Dr Ahmad Gumi Sharri Don Bata mai Suna 15/11/2025. ABU MALIK TV 04/09/2026

♬ original sound – ABU MALIK TV

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *