Monday, September 7
Shadow

Sukar da ake min kan riddar da dana yayi ka iya sa in bar Musulunci>>Inji Sheikh Nura Khalid

A martanin da yake yi ga masu sukarsa kan komawar dansa Kirista, Sheikh Nura Khalid, Digital Imam ya bayyana cewa, wasu ma cewa suka yi dama shine ya zama Kiristan.

Yace yanzu da yayi fushi a zama Kirista wace riba aka samu?

Yace in banda Allah ya taimakeshi yayi zurfi a Ilimin Addinin Musulunci?

Karanta Wannan  Tawagar Gwamnatin Tarayya Ta Isa Ƙasar Saudiyya Domin Gudanar Da Jana’izar Alhaji Aminu Ɗantata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *