
A martanin da yake yi ga masu sukarsa kan komawar dansa Kirista, Sheikh Nura Khalid, Digital Imam ya bayyana cewa, wasu ma cewa suka yi dama shine ya zama Kiristan.
Yace yanzu da yayi fushi a zama Kirista wace riba aka samu?
Yace in banda Allah ya taimakeshi yayi zurfi a Ilimin Addinin Musulunci?