Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan matashiyar inda take cewa duk masu cewa suna sonta tasan karza suke, kawai so suke ta basu kanta

Wannan matashiyar me suna Ama ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan kalamanta na cewa, duk masu cewa suna sonta kawai kaya suke son su ja.

Tace su fito kawai su gaya mata gaskiya.

Tace hakan ba matsala bane.

Wannan kalamai nata sun jawo Allah wadai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: An Zargi Mataimakin gwamnan Bauchi Auwal Jatau da Zabgawa Ministan Harkokin Waje Mari..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *