Tuesday, September 8
Shadow

Da Tawassuli da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da tawassuli da Fir’auna duk dayane>>Inji Sheikh Musa Lukuwa

Kuma Dai

Sheikh Musa lukuwa wanda yake tabbatar da Hadisin cewa, Iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) na wuta, ya sake barota

Yace yin Tawassuli da Shehu da Fir’auna duk daya ne.

Hakanan Yin Tawassuli da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da Firauna duk dayane

Yace saboda babu inda aka ce ayi tawassuli da wani kowanene.

Karanta Wannan  Tsageran ESN Sun kashe sojojin Najeria biyu daya ya bace, sun kuma tsere da makaman sojojin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *