Friday, November 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan kasar Brazil da barayi suka tare zasu masa sata yayi farfadiyar karya

Wani Direban Tasi fan kasar Brazil ya dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda dabarar da yayiwa Barayi da suka tareshi.

Yayi Farfadiya ta karya inda ya rika jijjiga jikinsa.

Barayin na ganin haka suka tsere.

Karanta Wannan  Shugaban APC na farko, Bisi Akande ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan Buhari a Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *