
Babban limamin Kirista, Primate Elijah Ayodele ya bayyana cewa, An masa wahayin wasu na shirin Shyekye Atiku Abubakar da Peter Obi.
Ya bayyana hakane a shafinsa na X saidai be bayyana su wanene ke shirin yin wannan aika-aika ba.
Ya baiwa su Atiku Abubakar shawarar su dauki matakin tsaro dan hana hakan faruwa.