Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Kace nace ya barke a gidan Radiyon Brekete Family

Musayar kalamai ta barke a gidan Radiyo da talabijin na Brekete Family tsakanin shugaban gidan Radiyon, Ahmad Isa da Aminu Bolo.

Ahmad Isa a karshe ya kira Kwamishinan ‘yansanda na jihar Kaduna inda yace a zo a kama Aminu sannan ya kirashi da banza.

Duk da dai daga baya yace fushi ne yasa ya Kira Bolo da Banza amma ya janye maganar.

@isa_man_united_kd

Lokacinda Aminu Bolo yayi fushi Yafita Kenan bayan Ahmad Isa ordinary yakirashi BAnza #breketefamily #rigasa #goviral #arewa__tiktok #fyp

♬ original sound – 🇳🇬ISA MAN UNITED KD🇳🇬

Saidai Aminu Bolo yace ba zai yadda da cin fuskar da Ordinary President Ahmad Isa ya masa ba dan har dan garkuwa da mutane ya kirasa.

Karanta Wannan  Ganin Bidiyon matar Rarara ta 3 ya dauki hankulan mutabe sosai ana ta san barka

Yace zai nemi a bi masa hakkinsa.

Sannan a karshe bayan da ‘yansandan suka je gidan Radiyo na Brekete family, aka tattauna.

Basu kama Amini Bolo ba, sun tafi sun barshi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *