Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata da aka kwashe mata kudi ta tafi bankin Access bank ta tayar da Bori

Wannan wata matashiya ce da aka kwashewa kudi a asusun ta na ajiyar Banki.

Da Bankin Access Bank take amfani shine taje bankin ta tayar da Bori.

Ta nemi a dawo mata da kudinta amma tace bankin suka yi banza da ita.

Karanta Wannan  Ko Kun Kula Cewa Hussaina Matar Soja Abbas Bai Karbu Sosai A Wajen Matan Sòšhìýal Mìďìýa Ba, Duk Da Cewa Labarinta Yana Da Sosa Zuciya?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *