Thursday, September 10
Shadow

Wannan dan darikar na ikirarin Shehu Ibrahim yafi sahabbai daraja a wajan Allah

Subhanallahi

Wallahi Shehu Ibrahim yafi su Abubakar, Umar Usman da Aliyu a wajan Allah

Baiwa ta farko, Shehu Ibrahim Mahaddacin Qur’anine na gaske, su kuma ba mahaddata bane.

Sannan ya rubuta litattafai irin su na tafsir da Diwani

Inji Wannan dan Darikar

Karanta Wannan  Shirin su El-Rufai na kokarin hada kan 'yan Jam'iyyar Adawa da kayar a Tinubu a shekara 2027 na samun Tangarda saboda manyan 'yan Adawar sai komawa APC suke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *