Tuesday, November 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya yaje Ganin wasan Chelsea sanye da malunmalun amma basu yi nasara ba

Wannan wani dan Najeriya ne da yaje filin Stanford Bridge na Chelsea dan kallon wasansu sanye da malinmalun.

Saidai chelsea din basu yi nasara ba.

An ganshi cikin damuwa.

Karanta Wannan  Dalibin jami'a ya nutse ya mutu a ruwa bayan da aka saka masa Naira 300 idan ya tsallake ruwan da iyo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *