Monday, September 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ake baiwa matasan da suka je yiwa APC yakin neman zabe Abinci a wulakance

Wannan wasu matasa ne ake jefawa abinci akan titi daga saman mota a Abuja kuma cikinsu hadda mata.

Rahoton yace sun je yiwa jam’iyyar APC yakin neman zabene.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda akawa wannan matar a kasar Morocco saboda ta goyi bayan kasar Senegal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *