Tuesday, September 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani Bafulatani ke ta kuka bayan da aka sace masa shanu

Wannan wani Bafulatanine da aka sacewa shanu inda aka ga yana ta kuka yana korafi.

Yace shanun da aka sace masa suna da yawa, Sannan ya kaiwa ‘yansanda korafi sun kasa dawo masa da shanunsa.

Da yawa dai sun tausaya masa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Sakataren jam'iyyar ADC, Ogbeni Rauf Aregbesola ya ja su Atiku Abubakar Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *