Wakar da Rarara yawa Pantami ta dauki hankula a kafafen sadarwa.
A Sabuwar wakar an ji yana kara sukar Dan takarar Gwamnan na jihar Gombe a jam’iyyar PDP.
A baya dai Rarara yayi waka makamanciyar wannan data jawo cece-kuce sosai.