Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Zaman kotu da aka yi na farko a yau kan wanda suka kai karar Lawal Triumph kotu

A zaman Kotu na farko da aka yi a yau, wanda suka kai karar Sheikh Lawal Triumph kotu, sun nemi da a rufe masallacin da yake Tafsir.

Saidai lauyansa yace basu ma yadda da sammacen da aka musu ba saboda jiya da yamma aka aika musu.

Lauyan yace dan haka basu amince da duk wani hukunci da za’awa malam ba, kuma kotun ta yadda da korafin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na je wata makarantar Allo, nawa Malaminsu Albashin Naira dubu 50 duk wata>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *