Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Soja Boy ya bayar da hakuri kan rashin girmamawa ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Tauraron mawaki, Soja Boya ya fito ya bayar da hakuri kan kalaman da yayi akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Kalaman nasa a wani Bidiyon live da yayi an jishi yana magana ta rashin girmamawa ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) hakan yasa akai ta sukarsa da Allah wadai dashi.

Saidai a sabon Bidiyon da yayi yace bai yi niyyar yin batanci ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba kuma shima Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yake bi.

Karanta Wannan  INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Matashiyar Likitar Dabbobi, Dakta Sumayya Saeed Ta Rasu A Sokoto Sakamakon Haďaŕìn Mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *