Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Babu wanda ya kamani>>Inji Alhaji Adamu Kazaure

Alhaji Adamu Kazaure Wanda yawa Gwamnan jihar Naija Zhaghin kare dangi ya bayyana cewa labarin da ake yadawa wai DSS sun kamashi ba gaskiya bane.

Ya bayyana hakan a wani sabon Bidiyon da ya wallafa inda yace kuma ba zai daina Gwagwarmaya ba.

Karanta Wannan  Tsadar Rayuwa: Yadda Gwamnan Kogi Ke Shan Garin Kwaki ba Suga da Ƙuli-ƙuli Cikin Dare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *