Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi dan Arewa da ya ke yankan Farce a Lagos irin ‘yan iskan gari da ake cewa street boys ya tareshi yace sai ya sayi Tiket

Wannan wani matashine dan Arewa dake yankan Farce a Lagos da irin ‘yan iskan gari dinnan da ake cewa Street Boys ya tareshi.

Yace masa sai ya biya kudin Haraji amma matashin yaki.

Lamarin yayi kamari tsakaninsu inda har ya eika ja mai jakar aikinsa.

Bidiyon ya watsu a kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da dan iskan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yarinya na gabanka ma ya ka kare da tarbiyyarta ballantana ka turaka karatu wani gari? Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *