Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabon Salon yakin neman zaben APC inda aka ga ana rabawa yara ‘yan makaranta Jakar Makaranta suna cewa baba da Mama ku zabi APC

Wani Bidiyo ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga wani dan siyasa yaje makaranta yana rabawa dalibai Jakunkunan Makaranta.

An ji daliban na cewa Baba da Mama ku zabi APC.

Da yawa dai sun bayyana cewa, wannan sabuwar dabarar yakin neman zabe ce.

Karanta Wannan  Shugaban 'Yansandan Najeriya ya bayar da umarni ga 'yansanda su daura bakin kyalle dan nuna Alhinin rayuwar shugaban sojoji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *