Saturday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabuwar wakar Bilal Villa da yayi da mata dake da shigar Banza da ta jawo cece-kuce

Bilal Villa ya bayyana sabuwar wakarsa da yayi da mata dake da shigar banza a shafinsa na sada zumunta.

Wakar ta jawo zazzafar muhawara inda da yawa ke cewa shima ya dauki hanyar Soja Boy.

Karanta Wannan  Bidiyon Update din 'yar guda ya fita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *