
Tauraruwar Tiktok dake aikin Umrah a kasa me tsarki, an ganta ta dauki wani Bidiyo ta baya yayin da take tafiya a Madina.
Hakan ya jawo mata ruwan Allah wadai inda da yawa ke cewa a Madinar ma sai ta nuna mazaunanta?.
Da yawa dai sun yi kira a gareta da ta daina ta bari sai ta dawo gida.