Monday, September 28
Shadow

Sheikh Lawal Triumph na ta shan raddi bayan da yace duk inda Alamtara Kaifa tazo, Ila ce ke biyo baya a Qur’ani

Sheikh Lawal Triumph yayi wani karatu inda yake cewa duk inda alamtara tazo a Qur’ani, Ila ce ke biyo bayanta.

Saidai da yawa, Musamman ‘yan Darika sun ta yi masa raddi masu zafi akan cewa ba gaskiya bane.

Karanta Wannan  Dan kudu zamu tsaida takarar shugaban kasa a 2027>>Inji Jam'iyyar PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *